An bayyana a wata hira da Iqna:
Masana a kan haduwar addinai na ganin cewa ya kamata mabiya addinai daban-daban su san tunanin juna da mutunta ra'ayin juna, ta haka ne a dauki matakan tabbatar da hadin kan Musulunci.
Lambar Labari: 3490085 Ranar Watsawa : 2023/11/03
Tehran (IQNA) Bayanai daga Afganistan na cewa mutane kimanin 33 ne suka rasa rayukansu kana wasu 43 suka jikkata a wani harin bam da aka kai kan wani masallacin sufaye a arewacin kasar a daidai lokacin da ake sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3487205 Ranar Watsawa : 2022/04/23
Tehran (IQNA) malaman yankin Jabl Amil na kasar Lebanon sun fitar da wani bayani da ke yin tir da Allawadai da wani fim da wasu suka shirya kan Fatima Zahra (AS).
Lambar Labari: 3485506 Ranar Watsawa : 2020/12/29